Numbers 28:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘A ranar Asabbaci, za a miƙa ’yan raguna biyu, bana ɗaya-ɗaya marasa lahani, tare da hadaya ta sha, da hadaya ta lallausan gari kashi biyu bisa goma na efa, kwaɓaɓɓe da mai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«أَ رَانَرْ هُوتُ تَمَكُواْ كُوَ ذَاعَ مِيڧَ یَنْ رَغُنَ بِيُ مَاسُ شٜىٰكَرَا طَيَ طَيَ مَرَرْ تَبُواْ، تَرٜىٰدَ كِلُواْ بِيُ نَغَارِ مَيْ لَوْشِ وَنْدَ عَكَ ݣُوٻَ دَ مَنْ ظَيْتُنْ دُواْمِنْ هَدَايَ تَهَڟِ، تَرٜىٰدَ هَدَايَرْتَ تَأَبِنْ شَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A rana Asabar kuwa za a miƙa 'yan raguna biyu bana ɗaya ɗaya marasa lahani da mudu biyu na lallausan gari, kwaɓaɓɓe da mai, domin yin hadaya ta gari tare da hadayarsa ta sha.