Numbers 29:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A haษa da bunsuru guda a matsayin hadaya don zunubi, don yin muku kafara da kuma hadaya ta ฦonawa ta kullum; tare da hadaya ta garinta, da kuma hadayu na shansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงูู ููู
ู ู
ฺููงู ุจูููุณูุฑู ุทููู ููุฏูุงูู ุชูููููููููฐ ุฐููููุจูุ ุจูููุฏู ููุฏูุงูู ุชูููููููููฐ ุฐููููุจู ุชูุทูููููุฑู ุงููููุญููููู ุฐููููุจู ุฏู ููุฏูุงูู ุชฺูงููุงูููุงููุง ุชููููุงูููุซูููฐ ุฑูุงููุ ุชูุฑูููฐุฏู ููุฏูุงููุฑูุชู ุชฺูููู ุฏู ููุฏูุงููุฑูุณู ุชูุงููุจููู ุดูุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a kuma miฦa bunsuru guda saboda hadaya don zunubi, banda hadaya don zunubi saboda yin kafara, da hadaya ta ฦonawa ta kullum, tare da hadayarta ta gฤri, da hadayarsu ta sha.