Numbers 29:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a miƙa hadaya ta ƙonawa da bijimi guda, rago guda, ’yan raguna bakwai, bana ɗaya-ɗaya don daɗin ƙanshi ga Ubangiji, duka su kasance marasa lahani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكُ مِيڧَ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا دَ طَنْ بِجِمِ طَيَ دَ ضَغُواْ طَيَ دَ یَنْ رَغُنَ بَݣَويْ مَاسُ شٜىٰكَرَا طَيَ طَيَ، هَدَايَ ثٜىٰ مَيْ دَاطِنْ ڧَنْشِ غَ يَهْوٜىٰهْ ؞ دَبُّواْبِنْ ذَاسُ ذَمَ مَرَسَ تَبُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a miƙa hadaya ta ƙonawa da bijimi guda, da rago guda, da 'yan raguna bakwai bana ɗaya ɗaya don daɗin ƙanshi ga Ubangiji. Dabbobin za su zama marasa lahani.