Numbers 29:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tare da bijiman, ragunan da kuma ’yan ragunan, a miƙa hadayu na gari, da hadayu na sha bisa ga adadin da aka ƙayyade.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكُ مِيڧَسُ تَرٜىٰدَ هَدَايَ تَهَڟِ دَ هَدَايُ نَأَبِنْ شَا دُواْمِنْ بِجِمَيْ دَ رَغُنَ دَ یَنْ رَغُنَ دَيْدَيْ دَ يَوَنْسُ بِسَغَ ڧَٰعِدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a kuma miƙa hadaya ta gāri da hadayu na sha tare da bijiman, da ragunan, da 'yan ragunan, bisa ga adadinsu, da kuma bisa ga ka'idar.