Numbers 29:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘A rana ta bakwai a miƙa bijimai bakwai, raguna biyu da ’yan raguna goma sha huɗu, bana ɗaya-ɗaya, dukansu marasa lahani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«أَ رَانَ تَبَݣَويْ نَبِكٍ، ذَاكُ مِيڧَ بِجِمَيْ بَݣَويْ دَ رَغُنَ بِيُ دَ یَنْ رَغُنَ غُواْمَشَا حُطُ مَاسُ شٜىٰكَرَا طَيَ طَيَ مَرَسَ تَبُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A rana ta bakwai ta idin za a miƙa bijimai bakwai, da raguna biyu, da 'yan raguna goma sha huɗu bana ɗaya ɗaya. Dabbobin su zama marasa lahani.