Numbers 29:36 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A miƙa hadayar da aka yi da wuta mai daɗin ƙanshi ga Ubangiji, a yi hadaya ta ƙonawa da bijimi guda, rago guda, da ’yan raguna bakwai, bana ɗaya-ɗaya, dukansu marasa lahani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكُ مِيڧَ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا، هَدَايَرْدَ عَكَ مِيڧَ دَ وُتَا مَيْ دَاطِنْ ڧَنْشِ غَ يَهْوٜىٰهْ دَ بِجِمِ طَيَ دَ ضَغُواْ طَيَ دَ یَنْ رَغُنَ بَݣَويْ مَاسُ شٜىٰكَرَا طَيَ طَيَ مَرَسَ تَبُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a miƙa hadaya ta ƙonawa da bijimi, da rago, da 'yan raguna bakwai bana ɗaya ɗaya don daɗin ƙanshi ga Ubangiji. Dabbobin su zama marasa lahani.