Numbers 29:37 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tare da bijimin, ragon da kuma ’yan ragunan, a miƙa hadayunsu na gari da hadayu na sha bisa ga adadin da aka ƙayyade.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكُ مِيڧَسُ تَرٜىٰدَ هَدَايَ تَهَڟِ دَ هَدَايُ نَأَبِنْ شَا دُواْمِنْ بِجِمِ دَ ضَغُواْ دَ یَنْ رَغُنَنْ دَيْدَيْ دَ يَوَنْسُ بِسَغَ ڧَٰعِدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a miƙa hadaya ta gāri da hadaya ta sha tare da bijimin, da ragon, da 'yan ragunan, bisa ga adadinsu, da kuma bisa ga ka'idar.