Numbers 29:39 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโBan da abin da kuka yi alkawari, da kuma sadakokinku na yardar rai, a miฦa waษannan ga Ubangiji a lokacin bukukkuwanku, hadayunku na ฦonawa, hadayu na gari, hadayu na sha da hadayu na salama.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููุทูููููู ุณููููููฐ ููุฏูุงูููู ุฏู ุฐูุงูู ู
ฺููงูุง ูู ููููููููฐูู ุงูู ูููุงูููุซููู ุจููููููููููู ุฏู ุนููู ฺูุงุฑูุงุ ุจูููุฏู ููุฏูุงูููููู ููุซููู ุถฺููููููุง ุฏู ุจูููููฐ ุจูููููฐูููู ููููุฑูุฏูุฑู ุฑููู ุฏู ฺููงููุงูููุงููุง ุฏู ฺููููู ุฏู ููุงููุจููู ุดูุง ุฏู ฺูู ูุฑููู ุฒูู
ูููุซูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waษannan su ne hadayun da za a miฦa wa Ubangiji a lokacin idodinsu, duk da hadayunsu na wa'adi, da na yardar rai, da na ฦonawa, da na gฤri, da na sha, da na salama.