Numbers 29:40 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa ya faɗa wa Isra’ilawa dukan abin da Ubangiji ya umarce shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُوسَٰى كُوَ يَڢَطَا وَجَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ دُكَ، بِسَغَ يَدَّ يَهْوٜىٰهْ يَعُمَرْثٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa kuwa ya faɗa wa jama'ar Isra'ila kome da kome kamar yadda Ubangiji ya umarce shi.