Numbers 29:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a miƙa hadaya ta ƙonawa da bijimi guda, rago guda, da kuma ’yan raguna bakwai, ’yan bana ɗaya-ɗaya, dukansu marasa lahani don daɗin ƙanshi ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكُ مِيڧَا وَ يَهْوٜىٰهْ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا مَيْ دَاطِنْ ڧَنْشِ دَ طَنْ بِجِمِ طَيَ دَ ضَغُواْ طَيَ دَ یَنْ رَغُنَ بَݣَويْ مَاسُ شٜىٰكَرَا طَيَ طَيَ؞ دَبُّواْبِنْ ذَاسُ ذَمَ مَرَسَ تَبُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a miƙa hadaya ta ƙonawa da bijimi ɗaya, da rago guda, da 'yan raguna bakwai bana ɗaya ɗaya don daɗin ƙanshi ga Ubangiji. Dabbobin nan su zama marasa lahani.