Numbers 3:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne zuriyar Haruna da Musa a lokacin da Ubangiji ya yi magana da Musa a kan Dutsen Sinai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا تَارِيحِنْ عِيَلَنْ هَٰرُونَ دَ مُوسَٰى أَ لُواْكَثِنْ دَ يَهْوٜىٰهْ يَيِ مَغَنَ دَ مُوسَٰى عَكَنْ بَبَّنْ تُدُنْ سِنَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne zuriyar Haruna da Musa lokacin da Ubangiji ya yi magana da Musa a bisa Dutsen Sinai.