Numbers 3:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da labulen filin da yake kewaye da tabanakul da kuma bagade, da igiyoyi, da kuma kowane abin da ya danganci aikinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ لَبُلٜىٰنْ ڢِيلِنْ بَبَّنْ تٜىٰنْتِ دَ لَبُلٜىٰنْ ڧُواْڢَرْ شِغَ ڢِيلِنْ دَيَكٜىٰ كٜىٰوَيٜىٰ دَ تٜىٰنْتِنْ دَ بَغَدٜىٰنْ دَ إِغِيُواْيِنْسَ؞ یَیَنْ غٜىٰرْشُوانْ سُونٜىٰ دَ حَكِّنْ لُورَ دَ كُواْوَنٜىٰ إِرِنْ حِدِمَرْ دَ تَشَاڢِ وَطَنَّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da labulen farfajiyar da yake kewaye da alfarwar, da bagade, da labulen ƙofar farfajiyar. Su za su lura da dukan aikin da ya shafi waɗannan abubuwa.