Numbers 3:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Jimillar dukan jarirai maza daga wata ɗaya ko fiye, 8,600 ne. Kohatawa ne suke lura da wuri mai tsarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لِسَّڢِنْ مَظَا وَطَنْدَ شٜىٰكَرُنْسُ سُكَ كَيْ وَتَا طَيَ ذُوَا سَمَ، يَكَيْ دُبُو تَݣُوسْ دَ طَرِے عُكُ؞ سُونٜىٰ مَاسُ لُورَ دَ وُرِے مَيْ ڟَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lissafin mazaje duka, tun daga mai wata ɗaya zuwa gaba, su dubu takwas ne da ɗari shida (8,600).