Numbers 3:36 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kabilar Merari ne aka sa su lura da katakan tabanakul, sandunanta, dogayen sandunanta, tarukanta, dukan kayan aiki da kowane abin da ya danganci aikinsu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَيْكِنْ دَ عَكَبَا یَیَنْ مٜىٰرَرِ، شِينٜىٰ سُلُورَ دَ ڢِرَمْ نَتٜىٰنْتِنْ دَ سَنْدُنَنْسَ دَ غِنْشِڧَنْسَ دَ غِنْدِنْ ذَمَنْسُ دَ سَوْرَنْ كَايَنْ عَيْكِ؞ سُونٜىٰ دَ حَكِّنْ لُورَ دَ كُواْوَنٜىٰ إِرِنْ حِدِمَرْ دَ تَشَاڢِ وَطَنَّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aikin da aka danƙa wa 'ya'yan Merari shi ne lura da katakan alfarwar, da sanduna, da dirkoki, da kwasfa, da sauran abubuwa duka, da duk ayyukan da suka shafi waɗannan,