Numbers 3:40 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji ya ce wa Musa, “Ƙidaya dukan ’ya’yan fari na Isra’ilawa maza daga wata ɗaya da kuma fiye ka kuma rubuta sunayensu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ وَ مُوسَٰى «لِسَّڢْتَا دُكَنْ یَیَنْ ڢَارِ مَظَا نَ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا، وَطَنْدَ شٜىٰكَرُنْسُ سُكَ كَيْ وَتَا طَيَ ذُوَا سَمَ، كَكُمَ طَوْكِ سُونَيٜىٰنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai kuma Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka ƙidaya dukan 'ya'yan fari maza na Isra'ilawa, tun daga wata ɗaya zuwa mai gaba, ka rubuta sunayensu.