Numbers 3:46 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Don a fanshi ’ya’yan fari 273 na Isra’ilawa da suka fi Lawiyawa yawa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُنْدَيَكٜىٰ یَیَنْ ڢَارِ نَ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُنْڢِے نَ لَوِيَاوَا دَ مُتُمْ طَرِے بِيُ دَ سَبَعِنْ دَ عُكُ، دُواْلٜىٰنٜىٰ كَڢَنْشِ وَنَّنْ ضَغُواْوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
'Ya'yan fari maza na Isra'ilawa sun fi Lawiyawa da mutum ɗari biyu da saba'in da uku. Sai a fanshi wannan ragowa.