Numbers 3:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za su yi wa Haruna da dukan al’umma aikace-aikace a Tentin Sujada, ta wurin yin aikin tabanakul.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاسُيِ عَيْكِ عَتٜىٰنْتِنْ سَدُوَ دُواْمِنْ هَٰرُونَ كُمَ دُواْمِنْ دُكَنْ جَمَعَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai su yi wa firistoci da dukan jama'a aiki a gaban alfarwa ta sujada.