Numbers 3:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za su lura da dukan kayayyakin Tentin Sujada, suna cika hakkin Israโilawa ta wurin yin aiki a tabanakul.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงุณู ูููุฑู ุฏู ุฏููููู ููุงูููู ุนููููู ููุชูููฐููุชููู ุณูุฏูููุ ุฐูุงุณู ููู
ููู ููุณูููุฑููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ุนููููู ุนูุชูููฐููุชููู ููุณูููุซูููฐููุฑู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su za su lura da kayayyakin alfarwa ta sujada su kuma yi wa Isra'ilawa aiki.