Numbers 3:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ba da Lawiyawa ga Haruna da ’ya’yansa; su ne za su zama Isra’ilawan da za a ba da su ɗungum gare shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ ثِكِنْ دُكَنْ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا، ذَاكَ بَادَ لَوِيَاوَا أَ حَنُّنْ هَٰرُونَ دَ ذُرِيَرْسَ دُواْمِنْ سُتَيْمَكٜىٰسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abin da Lawiyawa za su yi, shi ne su yi wa Haruna da 'ya'yansa aiki.