Numbers 30:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“In macen aure ta yi alkawari, ko ta rantse za tă yi wani abu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ مَثٜىٰنْ تَايِ ضَنْڟُوَا أَغِدَنْ عَوْرٜىٰنْتَ نٜىٰ، كُواْ تَا طَوْرَ أَلْڧَوَرِ، كُواْ تَا ڢَطَا ذَاتَيِ وَنِ أَبُ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan macen aure ta yi wa'adi ko alkawari ba za ta yi wani abu ba,