Numbers 30:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mijinta yana iya tabbatar, ko yฤ rushe duk wani alkawari ko rantsuwar da ta ษauka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุฌูููุชู ููููุฏู ุฅูููููุงู ููุชูุจููุชูุฑูุ ูููุงู ูููู ููุฑูุดูููฐ ูููุงูููุซูููฐ ุถฺููููููุง ุฏู ูููุงูููููููฐ ุงููุฑููู ุงฺููููงูููุฑููู ุฏู ุชูุทูููุฑูููฐ ููููุชู ุฏูุณููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mijinta yana da iko ya tabbatar, ko kuwa ya rushe kowane wa'adi da kowane irin alkawarin da ta ษauka.