Numbers 30:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in mijinta bai ce mata kome ba, to, ya tabbatar da dukan alkawarinta da kuma rantsuwarta ke nan. Ya tabbatar da su ta wurin yin shiru saโad da ya ji ta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ุงููุฏููููู ุฑูุงููุฑู ู
ูุฌูููุชู ุจููู ุซูููฐ ู
ูุชู ูููุงูู
ูููฐุจูุ ุชููุงูุ ููุชูุจููุชูุฑู ุฏู ุฏููููู ุถฺููููููุงุฑูุชู ุฏู ุฏููููู ุงฺููููงูููุฑูููุชู ููุทูููุฏู ุชูุทูููุฑูููฐ ููููุชู ุฏูุณูู ููููฐููููุ ุบูู
ูุง ุจููู ฺขูุทู ูููุงูู
ูููฐ ุบูุฑูููฐุชู ุงูู ุฑูุงููุฑูุฏู ููุฌููุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan mijinta ya yi shiru, bai ce mata kome ba, to, dole ta cika kowane abu da ta yi wa'adi da wanda kuma ta ษauki alkawarinsa. Shirun da ya yi ya yardar mata.