Numbers 30:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in ya ji, sa’an nan daga baya ya hana ta, to, zai sha hukuncin laifinta.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ يَا جِ، سَيْ دَغَ بَايَ يَرُشٜىٰسُ، تُواْ، ذَيْ طَوْكِ أَلْحَكِنْ لَيْڢِنْتَ كٜىٰنَنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan ya ji, sa'an nan daga baya ya hana ta, to, zai sha hukunci a maimakon matar.