Numbers 30:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne ƙa’idodin da Ubangiji ya ba wa Musa game da dangantakar miji da matarsa, da kuma tsakanin mahaifi da ’yarsa wadda har yanzu tana a gidansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ سُونٜىٰ ڧَٰعِدُواْدِنْ دَ يَهْوٜىٰهْ يَعُمَرْثِ مُوسَٰى غَمٜىٰدَ ضَنْڟُوَارْ دَ تَشَاڢِ مِجِ دَ مَاتَرْسَ دَ كُمَ ضَنْڟُوَارْ دَ تَشَاڢِ بَابَ دَ یَرْسَ لُواْكَثِنْ دَتَكٜىٰ يَارِنْيَ أَغِدَنْ بَابَنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne dokokin da Ubangiji ya ba Musa a kan wa'adodin matar aure da na wadda ba ta yi aure ba, wato matar da take zaune a gidan mahaifinta.