Numbers 30:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da mutum ya yi wa Ubangiji alkawari, ko kuwa ya rantse zai yi wani abu, kada yฤƒ ฦ™i cika maganarsa, amma yฤƒ cika kome da ya faษ—a.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุนูุฏูŽู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ ูŠูŽูŠู ุถูŽู†ู’ฺŸููˆูŽุง ุบูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ูƒููˆุงู’ ูŠูŽุทูŽูˆู’ุฑูŽุง ุงู”ูŽู„ู’ฺงูŽูˆูŽุฑูุŒ ูƒููˆุงู’ ูƒููˆูŽ ูŠูŽฺขูŽุทูŽุง ุฐูŽูŠู’ ูŠููˆูŽู†ู ุงู”ูŽุจูุŒ ุจูŽุฐูŽูŠู’ ูƒูŽุฑู’ูŠูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ุณูŽุจูŽุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฏููˆุงู’ู„ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุจูŽุงูƒูู†ู’ุณูŽ ูŠูŽฺขูŽุทูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan mutum ya yi wa'adi ga Ubangiji, ko kuwa ya rantse zai yi wani abu, ko kuwa ba zai yi wani abu ba, to, kada ya warware maganarsa, amma sai ya aikata abin da bakinsa ya hurta.