Numbers 30:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sa’ad da yarinya, wadda har yanzu tana a gidan mahaifinta ta yi wa Ubangiji alkawari, ko ta rantse za tă yi wani abu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ كُمَ مَثٜىٰ تَايِ ضَنْڟُوَا غَ يَهْوٜىٰهْ ، كُواْ تَا طَوْرَ أَلْڧَوَرِ سَعَدَّ تَنَ يَارِنْيَ أَغِدَنْ بَابَنْتَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan kuma mace ta yi wa'adi ga Ubangiji, ta kuma ɗaure kanta da rantsuwa tun tana yarinya a gidan mahaifinta,