Numbers 30:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in mahaifinta ya hana ta, saโad da ya ji game da shi, to, ba wani daga cikin alkawari ko rantsuwar da ta yi zai tabbata; Ubangiji kuwa zai gafarta mata domin maihaifinta ya hana ta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ุจูุงุจูููุชู ููุฌูุ ููููููู ุฑูุดููู ููุฑูุฏู ุงูู ูููุงูููุซูููุ ุชููุงูุ ุถฺููููููุงุฑูุชู ุฏู ุงฺููููงูููุฑูููุชู ุจูุฐูุงุณู ุธูููููุจูุ ููููููููฐูู ูููู ุฐููู ุบูุงฺขูุฑูุซูููฐุชูุ ุบูู
ูุง ุจูุงุจูููุชู ุจููู ููุฑูุฏู ู
ูุชูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan mahaifinta ya ji, ya nuna rashin yarda, to, wa'adinta da rantsuwarta ba za su tsaya ba, Ubangiji kuwa zai gafarce ta domin mahaifinta bai yardar mata ba.