Numbers 30:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in mijin ya hana ta saโad da ya ji, zai warware alkawari da kuma rantsuwar da ta yi da garaje, Ubangiji kuwa zai gafarce ta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ู
ูุฌูููุชู ููุฌูุ ููููููู ุฑูุดููู ููุฑูุฏู ุงูู ูููุงูููุซูููุ ุชููุงูุ ุฐููู ุฑูุดูููฐ ุถฺููููููุงุฑูุชู ุฏู ุงฺููููงูููุฑูููุชู ููุทูููุฏู ุชูุทูููุฑูููฐ ููููุชู ุฏูุณููุ ุจูุงุชูุฑูููฐุฏู ุชูุงูู ุชูููุงููุจูุ ููููููููฐูู ูููู ุฐููู ุบูุงฺขูุฑูุซูููฐุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan mijinta bai goyi bayanta a ranar da ya ji ba, to, sai wa'adinta da rantsuwarta su warware, Ubangiji kuwa zai gafarce ta.