Numbers 30:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โDuk wani alkawari ko rantsuwar da gwauruwa, ko macen da aurenta ya mutu, ta yi, zai tabbata a kanta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูู
ููุง ูููุงูููุซูููฐ ุถฺููููููุงุฑู ุฏู ู
ูุซูููฐ ููุฏูู ู
ูุฌูููุชู ููู
ูุชู ูููุงู ู
ูุซูููฐูู ุฏู ุนููู ุณูููููฐุชู ุงููุนูููุฑูููฐ ุชูููุ ุฐูุงุชู ุธูููููุ ุฏููุงูููููฐ ุชูุซููู ุถฺููููููุงุฑู ุฏู ุชูุทูููุฑูููฐ ููููุชู ุฏู ุนูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mace wadda mijinta ya rasu ko sakakkiya, dole ta cika wa'adin da ta yi, da kowane alkawari, za su tabbata.