Numbers 31:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
suka kawo bayi da ganiman nan, wurin Musa da Eleyazar firist, da kuma jama’ar Isra’ilawa, a sansaninsu a filayen Mowab kusa da Urdun daga ƙetaren Yeriko.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ كَٰوُاْ وَطَنْدَ سُكَ كَامَ بَايِ دَ كَايَنْ دَ سُكَ ݣُوشٜىٰ عَيَاڧِ ذُوَا وُرِنْ مُوسَٰى دَ عٜىٰلٜىٰيَظَرْ ڢِرِسْتِ دَ تَارُوانْ جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ أَ ذَنْغُوانْسُ أَ ڢِيلَيٜىٰنْ مُواْوَبْ عَبَاكِنْ كُواْغِنْ يُواْدَنْ سُنَ كَلُّوانْ يٜىٰرِكُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kawo bayin da ganimar a wurin Musa, da Ele'azara firist, da taron jama'ar Isra'ila a zango a filayen Mowab a Kogin Urdun daura da Yariko.