Numbers 31:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma ku bar kowace yarinyar da ba tă taɓa yin lalata da namiji ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دُكَنْ یَنْ مَاتَا وَطَنْدَ بَسُ سَنْ نَمِجِ بَ، سَيْ كُبَرْ وَكَنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma dukan 'yan mata da ba su san maza ba, sai ku bar wa kanku.