Numbers 31:23 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da dukan abin da wuta ba ta iya ci, dole yฤƒ shiga wuta saโ€™an nan zai zama da tsabta. Amma dole a kuma tsarkake ta da ruwan tsarkakewa. Duk abin da wuta za tฤƒ iya ci, dole a shigar da ita a ruwan tsarkakewa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูˆูุชูŽุง ุจูŽุงุชูŽ ุนููŠูŽุซูุŒ ุณููˆู†ูœู‰ูฐ ุฐูŽุงูƒู ฺŸูŽุจู’ุชูŽุซูœู‰ูฐุณู ุชูŽุซููƒูู†ู’ ูˆูุชูŽุงุŒ ุฐูŽุงุณู ูƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ู…ูŽุฑูŽุณูŽ ฺงูŽุธูŽู†ู’ุชูŽุงุž ุฏููƒู’ุฏูŽู‡ูŽูƒูŽ ุฐูŽุงุนูŽ ูƒูู…ูŽ ฺŸูŽุจู’ุชูŽุซูœู‰ูฐุณู ุชูŽุซููƒูู†ู’ ุถููˆู‹ ฺŸูŽุจู’ุชูŽุซูœู‰ูฐูˆูŽุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูˆูุชูŽุง ุชูŽูƒูŽู†ู’ุซูุŒ ุณูŽูŠู’ ุงู”ูŽฺŸูŽุจู’ุชูŽุซูœู‰ูฐุดู ุชูŽุซููƒูู†ู’ ุถููˆู‹ ฺŸูŽุจู’ุชูŽุซูœู‰ูฐูˆูŽ ูƒูŽูˆูŽูŠู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da dukan abin da wuta ba ta ci ba, su ne za ku tsarkake su da wutar tsarkakewa, duk da haka za a kuma tsarkake shi da ruwa. Amma abin da wuta takan ci, sai a tsarkake shi da ruwa kawai.