Numbers 31:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku kasa ganimar kashi biyu, ku ba sojojin da suka tafi yaƙi kashi ɗaya, kashi ɗaya kuma ku ba wa jama’a.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُرَبَ كَايَنْدَ كُكَ ڨُوثٜىٰ عَيَاڧِ كَشِ بِيُ؞ كُبَا سُواْجُواْجِنْ دَ سُكَ تَڢِے يَاڧِ كَشِ طَيَ، كَشِ طَيَنْ كُمَ كُبَا تَارُوانْ جَمَعَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kasa ganima kashi biyu, ku ba sojojin da suka tafi yaƙi kashi ɗaya, kashi ɗayan kuwa ku ba taron jama'ar.