Numbers 31:35 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Akwai kuma mata 32,000 da ba su yi lalata ba da namiji ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
یَنْ مَاتَا وَطَنْدَ بَسُ سَنْ نَمِجِبَ دُبُو تَلَاتِنْ دَ بِيُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
'yan mata dubu talatin da dubu biyu (32,000) waɗanda ba su san namiji ba.