Numbers 31:39 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
jakuna 30,500, jakunan da aka ware wa Ubangiji kuwa 61 ne;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
جَاكُنَ كُمَ دُبُو تَلَاتِنْ دَ طَرِے بِيَرْ؞ دَغَ ثِكِنْسُ عَكَ طَوْكِ جَاكُنَ سِتِّنْ دَ طَيَ دُواْمِنْ هَرَاجِ غَ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jakai dubu talatin da ɗari biyar (30,500), daga ciki aka fitar da jakai sittin da ɗaya domin Ubangiji.