Numbers 31:43 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kashin da aka ba wa jama’a kuwa tumaki 337,500 ne,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُمَكِ دُبُو طَرِے عُكُ دَ دُبُو تَلَاتِنْ دَ بَݣَويْ دَ طَرِے بِيَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tumaki dubu ɗari uku da talatin da bakwai da ɗari bayar (337,500),