Numbers 31:48 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai shugabannin da suka shugabancin rundunar yaƙin, shugabanni na dubu-dubu da shugabanni na ɗari-ɗari, suka zo wurin Musa
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ شُوغَبَنِّنْ سُواْجُواْجِ دَ شُوغَبَنِّنْ دُبُو دُبُو دَ شُوغَبَنِّنْ طَرِے طَرِے سُكَذُواْ وُرِنْ مُوسَٰى،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai shugabannin da suka shugabanci rundunar yaƙin, suka zo wurin Musa.