Numbers 31:49 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
suka ce masa, “Barorinka sun ƙidaya mayaƙan da suke ƙarƙashinmu, babu ko ɗayan ya ɓace.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَثٜىٰ مَسَ «رَنْكَيَدَطٜىٰ! مُو بَايِنْكَ مُنْ ڧِرْغَ سُواْجُواْجِنْ دَ سُكَ تَڢِے يَاڧِنْ عَڧَرْڧَشِنْ إِيكُوانْمُ، كُمَ بَابُوَنْدَ يَٻَثٜىٰ دَغَ ثِكِنْمُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka ce masa, “Mu barorinka mun ƙidaya mayaƙan da suke ƙarƙashin ikonmu, ba wanda ya ɓace daga cikinmu.