Numbers 31:52 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan zinariya da shugabannin dubu-dubu da shugabannin ɗari-ɗari, waɗanda Musa da Eleyazar suka karɓa, suka kuma miƙa hadaya ga Ubangiji, nauyinta ta kai shekel 16,750.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ ظِينَارِيَرْ دَ دُكَنْ شُوغَبَنِّنْ سُكَ بَايَرْ هَرَاجِ غَ يَهْوٜىٰهْ ، نَوْيِنْتَ يَكَيْ وَجٜىٰنْ كِلُواْ طَرِے بِيُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan zinariya da shugabanni suka bayar hadaya ga Ubangiji, nauyinta ya kai shekel dubu goma sha shida da ɗari bakwai da hamsin (16,750).