Numbers 31:54 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa da Eleyazar firist, suka karɓi zinariya daga shugabannin dubu-dubu da shugabannin ɗari-ɗari, suka kawo cikin Tentin Sujada, don su zama abin tuni ga Isra’ilawa a gaban Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُوسَٰى دَ عٜىٰلٜىٰيَظَرْ ڢِرِسْتِ سُكَ كَرْٻِ ظِينَارِيَ دَغَ شُوغَبَنِّنْ دُبُو دُبُو دَ نَطَرِے طَرِے، سُكَ كَيْسُ ثِكِنْ تٜىٰنْتِنْ سَدُوَ دُواْمِنْ سُذَمَ أَبِنْ تُنَاوَا غَ يَهْوٜىٰهْ ثٜىٰوَ جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ نَاسَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa da Ele'azara firist kuwa, suka karɓi zinariya da shugabanni suka bayar, suka kai su cikin alfarwa ta sujada don ta zama abin tunawa da jama'ar Isra'ila a gaban Ubangiji.