Numbers 31:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Isra’ilawa suka kwashe mata da yaran Midiyawa, a matsayin bayi. Suka kwashe shanunsu da tumakinsu da kuma dukan dukiyarsu, a matsayin ganima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُكَ ڨُوثٜىٰ مَاتَادَ يَارَا ڧَنَانَا نَ مِدِيَنَاوَا سُذَمَ بَايِ؞ سُكَ ݣُوشِ شَانُنْسُ دَ تُمَكِنْسُ دَ دُكَنْ دُوكِيَرْسُ عَيَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Isra'ilawa suka kwashi mata da yaran Madayanawa bayi. Suka washe shanunsu, da tumakinsu da dukan dukiyarsu ganima.