Numbers 32:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ranar kuwa Ubangiji ya husata har ya yi wannan rantsuwa cewa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ يَهْوٜىٰهْ يَيِ ڢُشِے مَيْ ڟَنَنِ أَ رَانَرْ نَنْ، حَرْ يَيِ ضَنْڟُوَا يَثٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka Ubangiji ya husata a ranan nan, har ya yi wa'adi ya ce,