Numbers 32:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ba ko ɗaya sai dai Kaleb ɗan Yefunne Bakenizze da Yoshuwa ɗan Nun, don su ne kaɗai suka bi Ubangiji da zuciya ɗaya.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَابُوَنِنْ دَ ذَيْ شِغَ سَيْدَيْ كَلٜىٰبْ طَنْ يٜىٰڢُنّٜىٰ مُتُمِنْ كٜىٰنِظْ دَ يُواْشُوَ طَنْ نُنْ، غَمَا سُونٜىٰ كَطَيْ سُكَبِينِ دَ ذُوثِيَا طَيَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai dai Kalibu, ɗan Yefunne Bakenizze, da Joshuwa ɗan Nun, domin su ne kaɗai suka bi ni sosai.’