Numbers 32:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โGa shi ku kuma, tarin masu zunubi, kuna tsaya a matsayin kakanninku, kuna sa Ubangiji yฤ sฤke husata da Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดูุ ููู ุฏู ููููููฐ ฺงูููโุบูููุฑู ู
ูุงุณู ุฐููููุจูุ ูููู ุชูุงุดู ูููู ุทููููู ุญููููู ููุงูููููููููุ ูููู ุณููุงู ฺููงูุงุฑู ฺููููููู ฺขูุดููู ููููููููฐูู ุนููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi, ku kuma da kuke 'ya'yan mugayen mutanen nan, ku da kuke a matsayin iyayenku, kuna so ku ฦara sa Ubangiji ya husata da Isra'ilawa.