Numbers 32:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Matanmu da ’ya’yanmu za su zauna a biranen da suke da katanga, don kāriya daga mazaunan ƙasar, amma mu, za mu ɗauki makamai mu tafi tare da sauran Isra’ilawa, har mu kai su wuraren zamansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاتَنْمُ دَ یَیَنْمُ ذَاسُ ذَوْنَ أَغَرُرُوَ مَاسُ كَتَنْغَ دُواْمِنْ أَڟَرٜىٰسُ دَغَ مَذَوْنَنْ ڧَسَرْ؞ عَمَّا مُو ذَامُ طَوْكِ كَايَنْ يَاڧِ مُجَغُواْرَنْثِ سَوْرَنْ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا ثِكِنْ يَاڧِ، حَرْ سَيْ مُنْ كَيْسُ وُرَارٜىٰنْ دَ ذَاسُ ذَوْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
'Ya'yanmu za su zauna a biranen don gudun mazaunan ƙasar, amma mu za mu ɗauki makamai mu tafi tare da sauran Isra'ilawa, har mu kai su wuraren zamansu.