Numbers 32:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Musa ya ce musu, “In za ku yi haka, in za ku sha ɗamara da makamai a gaban Ubangiji, ku tafi yaƙi,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُوسَٰى يَثٜىٰ مُسُ «حَڧِيڧَ، ذَاكُيِ كَمَرْ يَدَّ كُكَ ڢَطَا أَغَبَنْ يَهْوٜىٰهْ ، وَتُواْ ذَاكُ طَوْكِ كَايَنْ يَاڧِ كُتَڢِے يَاڧِ، كُواْ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Musa ya ce musu, “Idan za ku yi haka, wato ku ɗauki makamai, ku tafi yaƙi a gaban Ubangiji,