Numbers 32:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
in kuma dukanku za ku yi ษamara, ku ษauki makaman yaฦi a hayin Urdun a gaban Ubangiji har lokacin da ya kori abokan gฤbansa daga gabansa,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ูููุงูููููููฐ ุณููุงูุฌููููู ุฐููู ฺงูููฐุชูุฑูููฐ ูููุงูุบููู ูููุงูุฏููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ูููู ฺขูุทูุง ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุ ุญูุฑู ูููุงูููุซููู ุฏู ููููููููฐูู ูููููุงูุฑู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููุณู ุฏูุบู ุบูุจูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
kowane sojanku ya haye Urdun a gaban Ubangiji, har lokacin da Ubangiji ya kori abokan gฤbansa daga gabansa,