Numbers 32:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โAmma in ba ku yi haka ba, kun yi zunubi ke nan ga Ubangiji; kuma ku san cewa zunubinku zai tone ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ูููู ุจู ูููู ุญูููุจูุ ูููููู ูู ููููููููฐูู ุฐููููุจูุ ุญฺูงฺููงู ุงููููุญููููู ุฐููููุจููููู ุฐููู ููุงู
ููู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan kuwa ba ku yi haka ba, kun yi wa Ubangiji laifi, ku tabbata fa alhakin zunubinku zai kama ku.