Numbers 32:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku gina birane domin matanku da ’ya’yanku, ku gina katanga kuma domin dabbobinku, amma fa ku cika abin da kuka yi alkawari.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، سَيْ كُغِنَ وَمَاتَانْكُ دَ یَیَنْكُ غَرُرُوَ، كُغِنَ وَدَبُّواْبِنْكُ وُرَارٜىٰنْ دَ ذَاعَ أَجِيٜىٰسُ، عَمَّا كُتَبَّتَا كُنْ عَيْكَتَ أَبِنْدَ كُكَيِ أَلْڧَوَرِ دَ بَاكِنْكُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, sai ku gina wa 'ya'yanku birane, ku gina wa garkunanku garu, amma ku aikata abin da kuka faɗa da bakinku.”