Numbers 32:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma bayinka, kowane mutum a cikinmu zai haye a gaban Ubangiji, zuwa yaƙi kamar yadda ranka yă daɗe ya faɗa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا كُواْوَنٜىٰ سُواْجَ عَثِكِنْمُ ذَيْ ڧٜىٰتَرٜىٰ كُواْغِنْ يُواْدَنْ يَيِ يَاڧِ دُواْمِنْ يَهْوٜىٰهْ بِسَغَ يَدَّ شُوغَبَنْمُ يَڢَطَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma kowane soja a cikinmu zai haye a gaban Ubangiji zuwa yaƙi kamar yadda shugabanmu ya faɗa.”